Home » Posts tagged with » Liverpool FC

Ba na zargin Southgate kan raunin Lallana – Jurgen Klopp

Ba na zargin Southgate kan raunin Lallana – Jurgen Klopp

Kocin Liverpool Jurgen Klopp ya ce ba ya zargin kocin Ingila Gareth Southgate kan raunin da Adam Lallana ya samu, sai dai bai ji dadin yadda dan wasan gaban ya buga manyan wasannin biyu ba. Lallana, mai shekara 28 ya samu raunin ne, a cinyarsa lokacin da Ingila ta samu nasara a kan Lithuania a […]

An tuhumi Man City da rashin da’a

An tuhumi Man City da rashin da’a

Hukumar kwallon kafa ta Ingila ta tuhumi Manchester City da nuna halin rashin da’a a lokacin da ta fafata da Liverpool a wasan Premier a ranar Lahadi. City ta kasa tsawatar wa ‘yan wasanta a lokacin da aka bai wa Liverpool bugun fenareti, bayan da Gael Clichy ya yi wa Roberto Firmino na Liverpool keta. […]

Wales ta dauki matashin dan Liverpool Woodburn

Wales ta dauki matashin dan Liverpool Woodburn

Matashin dan wasan Liverpool Ben Woodburn ya samu gayyatar shiga tawagar ‘yan wasan Wales a karon farko, domin wasan neman gurbin gasar Kofin Duniya da Jamhuriyar Ireland, ranar 24 ga watan Maris. Dan wasan mai shekara 17 ya buga wa Liverpool wasa har sau bakwai, a bana, kuma ya kasance dan wasa mafi karancin shekaru […]

Liverpool ta jaddada zama ta hudu bayan cin Burnley 2-1

Liverpool ta jaddada zama ta hudu bayan cin Burnley 2-1

Liverpool ta kara jaddada zamanta a cikin kungiyoyi hudu na farko na gasar Premier bayan da a gidanta, ta sha da kyar a hannun Burnley da ci 2-1, ta hada maki 55, a wasan mako na 28. Bakin ne suka fara jefa kwallo a ragar Liverpool din ta hannun Ashley Barnes, minti bakwai kacal da […]

Leicester ta nada Craig Shakespeare cikakken kociyanta

Leicester ta nada Craig Shakespeare cikakken kociyanta

An nada Craig Shakespeare a matsayin cikakken kociyan Leicester City har zuwa karshen kakar wasannin da ake ciki. Shakespeare mai shekara 53, na zaman kocin rikon-kwarya ne tun bayan da kungiyar ta sallami Claudio Ranieri ranar 23 ga watan Fabrairu, wata tara bayan daukar kofin Premier. Shi dai Shakespeare, wanda bai taba rike aikin cikakken […]

Liverpool za ta gina sabon filin atisaye

Liverpool za ta gina sabon filin atisaye

Liverpool za ta sauya filin atisayenta a wani shiri da za ta kashe fam miliyan 50 domin fadada cibiyar renon matasan ‘yan wasanta. Kungiyar ta Premier tana shirin sayar da filin atisayenta na Melwood da ke West Derby, inda ‘yan wasanta na farko suka fara yin atisaye tun shekarun 1950. Aikin wanda zai gudana bisa […]

Arsenal za ta karbi bakuncin Spur

Arsenal za ta karbi bakuncin Spur

Kugiyar mata ta Arsenal za ta karbi bakuncin Tottenham a zagaye na biyar na Gasar Kofin FA ta mata, yayin da ake shiga matakin kungiyoyi 16. Kungiyar Spurs, wadda daya ce cikin kungiyoyi biyun da ke kasan teburin gasar ta mata da suka rage a kakar bana, ta lallasa Brighton da ci biyu ranar Lahadi. […]