Home » Posts tagged with » Manchester City

Arsenal na fuskantar babban kalubale – Wenger

Arsenal na fuskantar babban kalubale – Wenger

Kocin Arsenal Arsene Wenger ya ce suna fuskantar “babban kalubale” wajen cancantar shiga gasar cin kofin Zakarun Turai, yana mai cewa babu abin dsa ya sauyawa game da makomarsa a kungiyar. Kashin da Crystal Palace ta bai wa Arsenal da ci 3-0 ranar Litinin ya mayar da kungiyar a matsayi na shida, inda take bayan […]

Manchester City ta kusa kai wa gaci

Manchester City ta kusa kai wa gaci

Manchester City ta karfafa matsayinta na kasance a sawun ‘yan hudu na gasar Premier bayan ta doke Southampton da ci 3-0. Dan wasan da ya sha fama da jinya Vincent Kompany ya sanya kansa ya doka kwallon da David Silva ya bugo masa wacce ta zama kwallon farko da ci a cikin watan 20. Leroy […]

Kungiyar Manchester City ta mata, ta kai wasan kusa da karshe

Kungiyar Manchester City ta mata, ta kai wasan kusa da karshe

Kungiyar Manchester City ta mata, ta zama kungiyar Ingila ta farko da ta samu zuwa wasan kusa da karshe, a gasar zakarun turai tun shekarar 2014 bayan doke Fortuna Hjorring da ci 2-0, jumulla gida da waje. Lucy Bronze ce ta sanya kungiyar ta city a gaba bayan da ta zura kwallo da ka, a […]

An tuhumi Man City da rashin da’a

An tuhumi Man City da rashin da’a

Hukumar kwallon kafa ta Ingila ta tuhumi Manchester City da nuna halin rashin da’a a lokacin da ta fafata da Liverpool a wasan Premier a ranar Lahadi. City ta kasa tsawatar wa ‘yan wasanta a lokacin da aka bai wa Liverpool bugun fenareti, bayan da Gael Clichy ya yi wa Roberto Firmino na Liverpool keta. […]

Liverpool ta jaddada zama ta hudu bayan cin Burnley 2-1

Liverpool ta jaddada zama ta hudu bayan cin Burnley 2-1

Liverpool ta kara jaddada zamanta a cikin kungiyoyi hudu na farko na gasar Premier bayan da a gidanta, ta sha da kyar a hannun Burnley da ci 2-1, ta hada maki 55, a wasan mako na 28. Bakin ne suka fara jefa kwallo a ragar Liverpool din ta hannun Ashley Barnes, minti bakwai kacal da […]

Ban san matsayina ba a Manchester City – Sergio Aguero

Ban san matsayina ba a Manchester City – Sergio Aguero

Dan wasan gaba na Manchester City Sergio Aguero ya ce har yanzu kungiyar ba ta yi masa magana ba a kan ko zai ci gaba da zama ko ko kuma za ta sake shi a karshen kakar nan ba. Ana dai ta rade radi ne a kan makomar dan wasan, tun a watan da ya […]

An ci tarar Celtic euro 19,000 kan rikicin Man City

An ci tarar Celtic euro 19,000 kan rikicin Man City

Hukumar kwallon kafar Uefa ta ci tarar kungiyar Celtic euro 19,000, kan hayaniyar ‘yan kwallo da kuma wasan wuta, a lokacin wani wasa na gasar zakarun Turai da suka yi da Manchester City, a watan Disambar bara. Uefa tana tuhumar Celtic da janyo rikici a wasan da aka tashi canjaras 1-1 a filin wasa na […]

Man Utd ta doke Bayern Munich a China

Man Utd ta doke Bayern Munich a China

Manchester United ta maye gurbin Bayern Munich a matsayin kungiyar da ta fi farin jini a shafukan intanet a China, kamar yadda wani sabon rahoto ya nuna. Rahoton da ake kira ‘Red Card’, na karo na shida, wanda ke nazarin tasirin kungiyoyin kwallon kafa na Turai 53 a shafukan sada zumunta na intanet, na China […]

Arsenal za ta karbi bakuncin Spur

Arsenal za ta karbi bakuncin Spur

Kugiyar mata ta Arsenal za ta karbi bakuncin Tottenham a zagaye na biyar na Gasar Kofin FA ta mata, yayin da ake shiga matakin kungiyoyi 16. Kungiyar Spurs, wadda daya ce cikin kungiyoyi biyun da ke kasan teburin gasar ta mata da suka rage a kakar bana, ta lallasa Brighton da ci biyu ranar Lahadi. […]

Pep Guardiola: Suka za ta kashe City idan ta fadi

Pep Guardiola: Suka za ta kashe City idan ta fadi

Kocin Manchester City Pep Guardiola ya ce yana son ‘yan wasan shi su rugunmi duk wata matsin lamba a karawar da za su yi da Monaco na wasan karshe na gasar cin kofin zakarun turai. Tsohon kocin Barcelona da Bayern Munich din ya ci gasar sau biyu a matsayinshi na kociya kuma bai taba fashin […]