Home » Posts tagged with » Mauricio Pochettino

Tottenham da Ingila na fargabar raunin Harry Kane

Tottenham da Ingila na fargabar raunin Harry Kane

Mai yuwuwa dan wasan Ingila da Tottenham Harry Kane ya sake yin jinyar raunin idon kafa, kamar yadda ya yi fama a farkon kakar nan, jinyar da ta hana shi wasan Premier biyar, kamar yadda kociyan Tottenham Mauricio Pochettino yake fargaba. A jiya Lahadi ne Kane ya ji raunin a wasan dab da na kusa […]