Home » Posts tagged with » Mosul

Harin iska mai guba ya jikkata fararen hula a Iraqi

Harin iska mai guba ya jikkata fararen hula a Iraqi

Fararen hula 12 ne suka samu raunuka a kasar Iraqi, a wani harin da aka bayyana cewa na sinadarin iskar gas mai guba ce a kan birnin Mosul. An harba wasu rokoki ne a birnin wanda har yanzu mayakan IS ke iko da bangaren yammacinsa, ko da yake, ya zuwa yanzu ba a ce ga […]

Mosul: Yadda aka yi ruwan bama-bamai a fagen daga

Mosul: Yadda aka yi ruwan bama-bamai a fagen daga

A karshen makon da ya gabata ne kimanin mazauna birnin Mosul 2,500 suka tsere daga Yammacin birnin, wanda ke karkashin ikon kungiyar da ke ikirarin kafa daular Musulunci IS, na tsawon shekara uku. Kungiyoiyin bayar da agaji sun yi kiyasin cewar kimanin mutum 750,000 aka yi wa kawanya a Yammacin Mosul, wadanda suka kasa tserewa […]

Iraqi ta fara ‘samun galaba’ kan IS a Mosul

Iraqi ta fara ‘samun galaba’ kan IS a Mosul

Daruruwan motocin yaki ne dai bisa rakiyar jiragen yaki na sama, suka kutsa yankin da safiyar Lahadi. Tun da sanyin safiyar Lahadin ne dai sojojin Iraqin suka karbe kauyuka da dama da ke kusa da birnin. Wani janar din sojan kasar, Abdulamir Yarallah, a wata sanarwa, ya ce, an kama kauyuka guda biyu da suka […]