Home » Posts tagged with » Muhammad Ali Ndume

Ana zanga-zangar adawa da dakatar da Ndume

Ana zanga-zangar adawa da dakatar da Ndume

Daruruwan masu zanga-zanga ne suka taru a gaban shiga majalisar dokokin Najeriya, da ke babban birnin kasar Abuja, inda suke neman a janye dakatarwar da aka yi wa Sanata Ali Ndume wanda ke wakiltar Borno ta Kudu. A makon da ya gabata ne majalisar dattawan kasar ta dakatar da Sanata Ndume har tsawon wata shida, […]

Ina masallaci lokacin da majalisa ta dakatar da ni — Ndume

Ina masallaci lokacin da majalisa ta dakatar da ni — Ndume

Sanata Muhammad Ali Ndume wanda majalisar dattawan Najeriya ta dakatar, ya ce ya tafi sallah a lokacin da majalisar ta dakatar da shi. A ranar Laraba ne dai kwamitin da’a na Majalisar dattawan kasar ya dakatar da sanata Ndume bisa dalilin rashin cikakken bincike kafin gabatar da korafi. Shi dai sanata Ali Ndume ya nemi […]

Majalisa ta dakatar da Ndume, ta wanke Saraki da Melaye

Majalisa ta dakatar da Ndume, ta wanke Saraki da Melaye

Majalisar dattawan Najeriya ta dakatar da tsohon shugaban masu rinjayenta, Sanata Ali Ndume, saboda korafin da ya gabatar kan shugaban majalisar da kuma Sanata Dino Melaye. An dakatar da shi ne bayan kwamitin da’a na majalisar ya wanke shugabanta Bukola Saraki, da Sanata Dino Melaye daga zargin shigo da mota ba bisa ka’ida ba da […]