Home » Posts tagged with » Muhammadu Buhari

Buhari ya yi ganawar sirri da Dogara da Saraki

Buhari ya yi ganawar sirri da Dogara da Saraki

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da Kakakin majalisar wakilan kasar Yakubu Dogara da kuma shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki a lokuta daban-daban cikin sirri. Mista Dogara ne ya fara isa fadar gwamnatin kasar da ke Abuja da misalin karfe 12 inda nan take ya shiga domin ganawa da shugaban. Shi kuwa Bukola Saraki ya […]

Buhari zai nada sabbin ministoci

Buhari zai nada sabbin ministoci

HausaShugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya gabatar da sunayen mutum biyu wadanda yake son nada wa a matsayin ministoci ga majalisar dattawan kasar. A wata wasikar da shugaban ya aika wa majalisar, wadda shugaban majalisar, Bukola Saraki, ya karanta a ranar Laraba, shugaba Buhari ya gabatar da sunan Suleiman Hassan daga jihar Gombe da kuma Farfesa […]

Me ya sa Buhari ya fasa zuwa Sambisa?

Me ya sa Buhari ya fasa zuwa Sambisa?

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya soke ziyarar da ya shirya kai wa dajin Sambisa, inda nan ce maboyar kungiyar Boko Haram. Mai magana da yawun shugaban kasar, Femi Adesina ne ya tabbatar da hakan, amma bai bayar da cikakken dalili na soke ziyarar ba. Amma wasu na ganin dalilai na tsaro ne suka sa aka […]

Shin Saraki ya wawure naira biliyan 3.5?

Shin Saraki ya wawure naira biliyan 3.5?

Shugaban Majalisar dattawan Nijeriya, Bukola Saraki ya musanta duk wani hannu a badaƙalar wawure naira biliyan 3.5 a cikin wasu kuɗaɗe na bashi da ƙasashen Paris Club suka yafe wa ƙasar. Kafofin yaɗa labarai a Nijeriya dai sun bayar da rahotannin yadda wani rahoton hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasar ta’annati EFCC […]

‘Ba komawar Buhari ce ta sa tashin hannun jari ba’

‘Ba komawar Buhari ce ta sa tashin hannun jari ba’

Darajar kasuwar hannayen jari a Nijeriya ta cira sama a baya-bayan nan, abin da masana ke alaƙantawa da ƙudurin gwamnatin ƙasar na fara aiwatar da tsarin bunƙasa tattalin arziƙi na taƙaitaccen wa’adi. Wani dillali a kasuwar hannun jarin Nijeriya da ke Lagos, Dr. Ƙasimu Garba Kurfi ya ce darajar hannayen jarin manyan kamfanoni masu hulɗa […]

Jam’iyyar PDP ta yi wa Buhari barka da zuwa

Jam’iyyar PDP ta yi wa Buhari barka da zuwa

Jam’iyyar PDP da ke hamayya a Najeriya ta yi wa shugaban kasar Muhammadu Buhari barka da dawowa gida daga jinyar da ya yi a Ingila. Wata sanarwa da PDP bangaren Sanata Ahmed Makarfi suka fitar, ta yi addu’ar Allah ya kara wa shugaban kasar sauki a kan cutar da yake fama da ita. Ta ce: […]

Shugaba Buhari ‘zai ci gaba da huta wa’

Shugaba Buhari ‘zai ci gaba da huta wa’

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce zai ci gaba da hutwa bayan ya koma gida daga jinyar makwanni bakwai da ya yi a Birtaniya. Da yake magana ga manyan jami’an gwamnatinsa a Abuja, ya ce mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ne zai ci gaba da jan ragamar al’amura. Da sanyin safiyar ranar Juma’a ne ya […]

Kun san abin da Buhari ya gaya wa ‘yan Nigeria bayan dawowarsa?

Kun san abin da Buhari ya gaya wa ‘yan Nigeria bayan dawowarsa?

Jim kadan bayan dawowar shugaba Buhari daga hutun jinya a London, ya gana da ministocinsa da gwamnoni inda har ya gabatarwa ‘yan Nigeria gajeren jawabi. A cikin jawabin shugaba Buhari ya bayyana yadda likitoci suka duba shi, da abubuwan da aka yi masa, da irin ci gaban da ya gani a wannan fanni. Ya kuma […]

Kwanan nan zan koma asibiti — Buhari

Kwanan nan zan koma asibiti — Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce yana samun sauki sosai kan rashin lafiyar da ke damunsa, “amma watakila nan da makonni kadan masu zuwan zan koma asibiti”. Ya bayyana haka ne a jawabin da ya yi wa ‘yan kasar a fadarsa da ke Abuja jim kadan bayan saukarsa daga birnin London, inda ya kwashe kusan […]

‘An bankado wata almundahana a NNDC’

‘An bankado wata almundahana a NNDC’

Kwamitin da ke bai wa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, shawara kan yadda za a yaki cin hanci da rashawa, ya ce har yanzu ana tafka almundahana a kasar ba tare da tunanin ukubar da ka iya biyo baya ba. Shugaban kwamitin, Farfesa Itse Sagay, ya ayyana hukumar Raya Yankin Neja Delta NNDC, da Hukumar Hana […]

Babu sabani tsakanin Buhari da Osinbajo – Gwamnati

Babu sabani tsakanin Buhari da Osinbajo – Gwamnati

Fadar shugaban Najeriya ta ce babu wani sabani tsakanin Shugaba Muhammadu Buhari da mukaddashinsa, Farfesa Yemi Osinbajo. Matakan da Osinbajo ya dauka na gaggawa wurin tunkarar matsalolin da kasar ke fuskanta tun bayan tafiyar Shugaba Buhari hutu, sun bai wa masu sharhi mamaki. Kuma hakan ya sa wasu na ganin ya yi wa mai gidan […]

Addu’a Ga Shugaba Buhari Shi Yafi Mahimmanci

Addu’a Ga Shugaba Buhari Shi Yafi Mahimmanci

WASHINGTON, DC — Majalisar yaran Najeriya, sun gudanar da addu’oi, na masamman domin neman Allah ya baiwa shugaban najeriya, Muhammadu Buhari, sauki sama da wata guda Kenan dai shugaban yake kasar Ingila inda ake duba lafiyarsa. Mr. Patrick Ikemi, shugaban majalisar yaran Najeriya da akasarinsu ‘yan kasa da shekaru goma sha hudu ne zuwa kasa, […]

Babu Ruwan Buhari Da Tsadar Rayuwa A Najeriya – Masana

Babu Ruwan Buhari Da Tsadar Rayuwa A Najeriya – Masana

Masana a fannin tattalin arziki a Najeriya suna ta tsokaci kan halin kuncin rayuwa da aka shiga a kasar, inda wasunsu ke cewa wannan gwamnati mai ci ba ta da laifi. A ‘yan kwanakin nan an samu wasu da suka yi zanga zanga nuna halin kuncin da aka shiga a kasar WASHINGTON D.C. — Ko […]

“Buhari na bukatar ya kara hutawa sosai”

“Buhari na bukatar ya kara hutawa sosai”

Fadar shugaban kasar Najeriya ta ce shugaba Muhammadu Buhari na bukatar karin lokaci domin ya huta sosai kamar yadda sakamakon gwaje-gwajen da aka yi masa suka nuna. Mai taimakawa shugaban Najeriya kan harkokin yada labarai, Malam Garba Shehu ne ya bayyana hakan a shafinsa na Twitter a ranar Talata. Sai dai babu wani karin haske […]

Gambia Ta Yabi Najeriya Kan Rawar Da Taka a Kasar

Gambia Ta Yabi Najeriya Kan Rawar Da Taka a Kasar

WASHINGTON, DC — ‘Yan majalisar sun yabawa kasashen Najeriya, Liberia, Ghana Saliyo da Senegal, bisa tsayin daka da suka yi wajen gyara al’amura a kasar Gambiya biyo bayan turjiyar da tsohon shugaba Yahya Jamme ya yi na kin sauka daga mulki duk da shan kaye da ya yi a zabe. Dan majalisar ta ECOWAS daga […]

Ya ya Nigeria za ta yi da N5.2trn na asusun TSA?

Ya ya Nigeria za ta yi da N5.2trn na asusun TSA?

A ranar Talata ne dai Babban Akantan Kasar, Ahmed Idris, ya bayyana wa ‘yan jarida cewa yanzu haka akwai tsabar kudi har Naira Tiriliyan biyar da biliyan 244. “Daga 10 ga watan Fabrairun 2017, kudade da yawansu ya kai Naira Tiriliyan 5.244 sun shiga aljihun Babban Bankin Najeriya. Mun kuma samu damar rufe asusun ajiyar […]

Shin Nigeria za ta iya sayen makamai daga Amurka?

Shin Nigeria za ta iya sayen makamai daga Amurka?

Da sabuwar gwamnatin Amurka, Najeriya na da damar ta kara kaimi wajen yakin da take yi da kungiyar ‘yan Boko Haram. Yakin da sojojin Najeriya ke yi da kungiyar Boko Haram ya samu nakasu sakamakon wasu takunkumi da Amurkar ta saka wa kasar a baya. Amurka ta aike wa Najeriya da masu bai wa sojoji […]