Home » Posts tagged with » Muhammadu Sanusi

Idan mijinki ya mare ki ki rama — Sarki Sunusi

Idan mijinki ya mare ki ki rama — Sarki Sunusi

Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sunusi na biyu ya yi gargadi ga masu dukan matansu, a inda ya ce ya shaida wa ‘yarsa cewa idan mijinta ya mare ta to ta rama. Sarki Sunusi ya kuma ja hankalin masu rike da sarautun gargajiya kan dukan matansu, a inda ya ce duk mai rawanin da aka […]

An Yi Bikin Kaddamar Da Littafin Tarihin Giwar Sarkin Kano

An Yi Bikin Kaddamar Da Littafin Tarihin Giwar Sarkin Kano

A ranar lahadi 19\2\2017 aka yi bikin kaddamar da littafin tarihin rayuwar Uwargidan Mai Martaba Sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi II, CON mai suna  (Giwar Sarkin Kano), Hajiya Fulani Sadiya Ado Bayero, wanda Sani Ali Kofar Mata ya rubuta. Littafin dai ya kunshi tarihi da gwagwarmayar da Gimbiya Fulani Sadiya Bayero ta yi tun daga […]

Dokar aure ba gudu ba ja da baya — Sarki Sanusi

Dokar aure ba gudu ba ja da baya — Sarki Sanusi

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu, ya ce dokar da yake son bujuro da ita kan aure a jihar ba gudu babu ja da baya. Sarkin wanda ya tabbatar da hakan, yayin jawabi a lokacin auren zawara 1500 da gwamnatin jihar Kanon ta gudanar, ranar Lahadi, ya ce, dokokin auren ne kawai za su taimaka […]

Daurawa ya soki dokar hana kara aure ta Kano

Daurawa ya soki dokar hana kara aure ta Kano

Malaman addinin Musulunci a jihar Kano suna ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu kan matakin kafa dokar da za ta hana marasa hali auren mace fiye da daya a jihar. Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II ne, ya nemi bullo da wannan doka da kuma karin wasu matakai, da niyyar magance dumbin matsalolin da […]

Me ya sa ake son yin dokar hana ‘talaka futuk’ aure da yawa?

Me ya sa ake son yin dokar hana ‘talaka futuk’ aure da yawa?

Auren mace fiye da daya wata al’ada ce wadda ta samu karbuwa a Najeriya, amma wani shugaban addinin Musuluncin kasar yana so a yi dokar da za a dinga hakan kan tsari. Me yasa ake son yin dokar hana auren mata da yawa? Ana son yin wannan doka ne saboda irin yadda mazan da ba […]

Malaman addini sun yi tsokaci kan dokar kara aure

Malaman addini sun yi tsokaci kan dokar kara aure

Malaman addinin musulunci a Najeriya sun fara tsokaci, game da bukatar da Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi na II ya aikewa majalisar dokokin jihar, kan yin dokar hana maza marasa hali kara aure. Ustaz Hussein Zakariyya wani malamin addinin musulunci ne a Abujan Najeriya, ya kuma shaidawa BBC cewa dokar ba ta sabawa koyarwar addinin […]

Za a hana talaka futuk auren mata barkatai — Sarkin Kano

Za a hana talaka futuk auren mata barkatai — Sarkin Kano

Sarki Sunusi ya yi wannan jawabi ne a wajen wani taro a Abuja na tunawa da marigayi Ambasada Isa Wali, wanda ya mutu shekaru 50 da suka wuce. Ya ce yawan aure-aure da mutane ke yi alhalin basu da karfin rike iyali kamar yadda shari’ar Musulunci ta tanada, yana matukar yin mummunan tasiri wajen tarbiyyar […]