Home » Posts tagged with » Muhammed Babandede

Dokokin shige da fice za su taimaka wa tsaro a Nijeriya

Dokokin shige da fice za su taimaka wa tsaro a Nijeriya

Hukumar kula da shige da fice ta Nijeriya ta kaddamar da sabbin dokokin shige da fice da nufin inganta harkokin tsaro da karakainar baƙi a ƙasar. Dokokin za su taimaka wajen bibiya da inganta tsaro da kuma bayar da dama ga ‘yan kasuwa daga kasashen waje shiga Nijeriya domin gudanar da harkokinsu ba tare da […]