Home » Posts tagged with » Nasir el-Rufai

An ceto Jamusawan da aka yi garkuwa da su a Nigeria

An ceto Jamusawan da aka yi garkuwa da su a Nigeria

Bayanai da dumi-duminsu na ce wa an ceto turawan Jamus din nan guda biyu da aka yi garkuwa da su a yankin Kagarko da ke jihar Kaduna. A ranar Laraba ne dai rundunar ‘yan sandan jihar ta tabbatar da yin garkuwa da Farfesa Peter Breunig da Johannes Buringer wadanda suka kwashe fiye da shekara goma […]

Yadda rikicin Kudancin Kaduna ke tsorata masu zuba jari

Yadda rikicin Kudancin Kaduna ke tsorata masu zuba jari

Tashe-tashen hankulan da suke faruwa a tsakanin mazauna yankin Kudancin Jihar Kaduna da suke kawo barazana ga tsaro tare da haifar da kashe-kashen mutanen da ake zargin ’yan bindiga na aikatawa a wasu kananan hukumomi a yankin na matukar jawo koma-baya ga harkokin kasuwanci da tattalin arzikin yankin. Rikici na baya-bayan nan ya samo asali […]