Home » Posts tagged with » New York Times

An hana wasu kafafen watsa labarai shiga taron Trump

An hana wasu kafafen watsa labarai shiga taron Trump

Fadar White House ta hana wasu manyan kafafen watsa labarai shiga wurin wani taro da Shugaba Trump ya yi. An hana BBC da CNN da the New York Times da kuma wasu manyan kafafen watsa labarai daga shiga wurin jawabin da kakakin fadar ta White House Sean Spicer ya hada ba tare da gaya musu […]

Apple ya janye manhajar jaridar New York Times daga China

Apple ya janye manhajar jaridar New York Times daga China

Kamfanin Apple ya janye jaridar New York Times daga jerin manhajojin da yake samarwa a China bayan mahukuntan kasar sun gabatar da bukatar hakan. Jaridar ta bayyana wannan a matsayin wani yunkurin hana masu karatu a China samun abin da ta kira labaran gaskiya da babu son zuciya. Kamfanin Apple ya ce an sanar da […]