Home » Posts tagged with » Nicaragua

Wata mata ta mutu sakamakon ruƙiyya da wuta

Wata mata ta mutu sakamakon ruƙiyya da wuta

Wata matashiya a wani yanki na Nicaragua ta mutu mako guda bayan an ɗaure ta kuma aka yi zargin an jefa ta cikin wuta don cire mata aljannu. Dangin matar sun faɗa wa kafar yaɗa labarai a ƙasar cewa mutum huɗu a ƙarƙashin jagorancin wani mutum da aka ce pasto ne sun far wa Vilma […]