Home » Posts tagged with » Niger Republic

‘Da ‘yan Niger cikin ‘yan taddar da ke yakar jamhuriyar’

‘Da ‘yan Niger cikin ‘yan taddar da ke yakar jamhuriyar’

Babban jami’in kula da hukumar zaman lafiya ta jamhuriyar Niger, Kanar Abu Tarka ya ce akwai sa hannun ‘yan kasar wajen kai mata hare-hare da kungiyar ‘yan ta’adda ta Mali wato Mujao ke kai wa jamhuriyar. Ya ce da wasu ‘yan Niger da suka tsallaka Mali ake kitsa hare-haren. Yankin Tillaberi dai na fuskantar hare-haren […]

‘Yan majalisar dokokin Nijar mata sun zama dumama kujera’

‘Yan majalisar dokokin Nijar mata sun zama dumama kujera’

Wasu ‘yan Jamhuriyar Nijar sun koka kan abin da suka ce rashin katabus din mata ‘yan majalisar dokokin kasar ke yi a zauren majalisar. Wasu da suka zanta da BBC sun ce yawancin mata ‘yan majalisar dokokin ba sa gabatar da bukatun al’uma idan aka zo muhawara, suna masu cewa hasalima ba sa cewa ko […]

Yadda Boko Haram ta kashe mutum 291 a Niger

Yadda Boko Haram ta kashe mutum 291 a Niger

Majalisar Dinkin Duiya ta ce fararen hula 291 aka kashe kuma aka jikkata mutum 143 a hare-haren da aka daura alhakinsu kan ‘yan Boko Haram da ke ikirarin jahadi a Najeriya. An kai hare-haren ne cikin shekara biyu tsakanin watan Fabrairun shekarar 2015 zuwa Fabrairun 2017 a yankin Diffa da ke kudu-maso yammacin Nijar a […]

Kiwo ya rinjayi karatu a Nijar

Kiwo ya rinjayi karatu a Nijar

Hukumar ba da agaji ta duniya ta ce rashin abincin dabbobi a wasu sassa na jamhuriyar Nijar ya sanya rufe kusan kashi 50 cikin 100 na makarantun boko, inda sama da dalibi dubu 33, galibi ‘ya’yan makiyaya suka aske karatu. Hakan na faruwa ne sakamakon wani fari da ake fuskanta wanda kuma ya haddasa rashin […]

Dubban mutane na zanga-zanga a Jamhuriyar Nijar

Dubban mutane na zanga-zanga a Jamhuriyar Nijar

Dubban magoya bayan kawancen jam’iyyun adawa na FRDD a Jamhuriyar Nijar suna zanga-zanga a harabar majalisar dokokin kasar dake Niamey, babban birnin kasar. Tun da safiya masu zanga-zangar suka fito. Masu zangar-zangar dauke da kwalaye dauke da rubuce-rubuce, zun hada da maza da mata. Suna dai zargin gwamnatin kasar da rashin iya mulki da kuma […]

‘Yan adawa a majalisar Niger na neman bayani kan kuɗaɗen tsaro

‘Yan adawa a majalisar Niger na neman bayani kan kuɗaɗen tsaro

A jamhuriyar Nijar, majalisar dokokin kasar ta bude zamanta na bana, har ma ‘yan adawa suka nemi gwamnati ta bayyana yadda ta kashe kuɗaɗen tsaron ƙasar. ‘Yan adawar sun nuna damuwa game da kisan da ake zargin ‘yan tada-kayar-baya na yi wa sojojin kasar, don haka suka ce sai gwamnati ta yi bayani a kan […]

Za a kayyade sadakin rukunan mata a Nijar

Za a kayyade sadakin rukunan mata a Nijar

Al’ummar garin Farey da ke yankin Dosso a jamhuriyyar Nijar suna gudanar da wata muhawara don yin nazari da kuma kayyade kudaden aure na rukunan mata. Wata kungiya ce ta shirya gagarumar mahawarar, wadda ta samu halartar daukacin jama’ar garin da kewaye da suka hada da masu unguwanni da hakimai da malaman addini da mata […]