Home » Posts tagged with » Niger

Faransa za ta tura dakarun soji Jamhuriyar Nijar

Faransa za ta tura dakarun soji Jamhuriyar Nijar

Gwamnatin Faransa ta ce za ta tura dakarun sojinta domin taimaka wa rundunar sojin Jamhuriyar Nijar, bayan da masu tayar da kayar baya suka yi kwanton-bauna ga wani ayarin sojojin Nijar dake sintiri suka kashe goma sha biyar daga cikin sojojin. Matakin tura sojojin Faransar zuwa Nijar ya biyo bayan wata bukata ce daga shugaban […]

Wasu ‘yan bindiga sun kashe sojan jamhuriyar Nijar 15

Wasu ‘yan bindiga sun kashe sojan jamhuriyar Nijar 15

Jami’an tsaro a Nijar sun ce an kashe soja goma sha biyar a wani harin da ake zargin masu da’awar musulunci ne suka kai kan ayarin masu sintiri a kusa da kan iyaka da kasar Mali. Wasu mutane ne dauke da makamai suka kai wa sojojin hari yayin da suke sintiri a yankin Walam cikin […]

‘Ilimi ya tabarbare a Niger’

‘Ilimi ya tabarbare a Niger’

Wani bincike da ma’aikatar ilimi a Jamhuriyar Niger ta yi, ya nuna cewa ilimi ya tabarbare a kasar inda mahukunta ke cewa malaman makaranta ma ba su da ilimin da ya kamata su samu kafin su fara koyarwa. Ministan Ilimin firamaren kasar, Dakta Mammadu Dauda Marta, ya ce suna son su tantance wadanda ke koyarwa […]