Home » Posts tagged with » Nigeria

Duniya na fuskantar bala’in da ba ta taba fada wa ba tun 1945

Duniya na fuskantar bala’in da ba ta taba fada wa ba tun 1945

Majalisar dinkin duniya ta ce duniya na fuskantar babban bala’in yunwar da rabon ta da fuskantar irin sa tun shekarar 1945, tana mai roko a dauki matakan kauce masa. Babban jami’in bayar da agaji na majalisar Stephen O’Brien ya ce fiye da mutum miliyan 20 ne ke fuskantar bala’in yunwa da fari a Yemen, Somalia, […]

‘Muna fafutukar tabbatar da samun sabuwar Nigeria’

‘Muna fafutukar tabbatar da samun sabuwar Nigeria’

A Nigeria, wata kungiya mai suna National Rebirth Group da ta ce tana fafutukar tabbatar da sabuwar Nigeria, ta koka a kan mawuyacin hali da talakawan kasar ke ciki. Kungiyar wadda ta ce burinta shi ne sauya salon gudanar da shugabanci a Najeriya, ta bayyana takaici kan yadda gwamnatocin baya da na yanzu, ke tafiyar […]