Home » Posts tagged with » NSA

BBC ba ta ji daɗin yi wa ‘yan jaridanta leƙen asiri ba

BBC ba ta ji daɗin yi wa ‘yan jaridanta leƙen asiri ba

BBC ta bayyana rashin jin daɗinta kan zargin leƙen asirin da hukumar Jamus ke yi wa ‘yan jaridar ƙasashen waje ciki har da na BBC. Hukumar leƙen asiri ta Jamus BND ta riƙa satar sauraron wayoyin salula da saƙwannin i-mail da na fas, ciki har da lambobin BBC fiye da goma a London da Afghanistan, […]