Home » Posts tagged with » Pakistan

Pakistan na son Facebook ta taimaka wajen yakar batanci

Pakistan na son Facebook ta taimaka wajen yakar batanci

Kasar Pakistan ta nemi shafin sada zumunta na Facebook ya taimaka wajen binciken yada ababen batanci. Kasar Pakistan ta ce ta bukaci shafin sada zumuntan ya taimaka wajen binciko “kalaman batanci” wadanda ‘yan kasar Pakistan ke yadawa a shafukan na Facebook. A cewar Ministan cikin gidan kasar, Chaudhry Nisar, ya ce kasart Pakistan za ta […]

Wasu sun hau maleji a jirgin sama zuwa Saudiyya

Wasu sun hau maleji a jirgin sama zuwa Saudiyya

Kamfanin jiragen sama na Pakistan yana bincike kan yadda aka bar ƙarin fasinja bakwai suka yi maleji tsaitsaye cikin wani jirgi zuwa ƙasar Saudiyya. Wani mai magana da yawun kamfanin ya faɗa wa BBC cewa a ranar 20 ga watan jiya ne aka bar fasinjojin suka yi maleji daga Karachi har zuwa Madina, duk da […]

Pakistan ta haramta fim ɗin Shah Rukh Khan

Pakistan ta haramta fim ɗin Shah Rukh Khan

Hukumomin Pakistan sun haramta fitar da wani sabon fim mai suna Raees na fitaccen tauraron Indiya, Shah Rukh Khan. An ranar 2 ga watan Fabrairu aka tsara fitar da fim ɗin a Pakistan wanda kuma ya ƙunshi jarumi Mahira Khan ɗan ƙasar Pakistan. Babbar hukumar tantance fina-finai ta Pakistan ba ta bayar da wani bayani […]