Home » Posts tagged with » Paris St-Germain

Kungiyar Manchester City ta mata, ta kai wasan kusa da karshe

Kungiyar Manchester City ta mata, ta kai wasan kusa da karshe

Kungiyar Manchester City ta mata, ta zama kungiyar Ingila ta farko da ta samu zuwa wasan kusa da karshe, a gasar zakarun turai tun shekarar 2014 bayan doke Fortuna Hjorring da ci 2-0, jumulla gida da waje. Lucy Bronze ce ta sanya kungiyar ta city a gaba bayan da ta zura kwallo da ka, a […]

Barcelona ta kafa tarihin da ba a taba yi ba

Barcelona ta kafa tarihin da ba a taba yi ba

Barcelona ta kafa tarihi a gasar Zakarun Turai ta Champions League bayan da ta zamo kulob din farko da ya cancanci zuwa wasan dab da kusa da na karshe duk da rashin nasarar da ya samu a zangon farko na ajin kungiyoyi 16. A zangon na farko na wasan dai kulob din Paris St-Germain ya […]

Kocin Barcelona Luis Enrique zai bar aiki a karshen kaka

Kocin Barcelona Luis Enrique zai bar aiki a karshen kaka

Kocin Barcelona Luis Enrique zai bar kungiyar a karshen kakar wasan da ake ciki, bayan shekara uku da ya yi a kulob din domin ya samu ya huta kamar yadda ya ce. Kocin mai shekara 46, ya bayyana hakan ne bayan wasansu na La Liga na ranar Laraba da suka casa Sporting Gijon 6-1. A […]