Home » Posts tagged with » Paris

Paris: Za a kashe maƙudan kuɗi don sayo tarkunan ɓera

Paris: Za a kashe maƙudan kuɗi don sayo tarkunan ɓera

Magajiyar birnin Paris, Anne Hidalgo ta bayar da sanarwar ɓullo da sabbin shirye-shiryen taƙaita ƙaruwar ɓeraye da kuma raba titunan birnin da guntattakin taba sigari. Yayin zantawa da wata mujalla mai fita mako-mako, Ms Hidalgo ta ce birnin Paris zai kashe dala miliyan ɗaya da dubu 600 don sayo sabbin tarkunan ɓera da kuma kafa […]