Home » Posts tagged with » Park Geun-hye

Korarriyar shugabar Korea ta Kudu ta fice daga fadar shugaban kasa

Korarriyar shugabar Korea ta Kudu ta fice daga fadar shugaban kasa

Korarriyar shugabar Korea ta Kudu Park Geun-hye ta fice daga fadar shugaban kasa, kwana biyu bayan wata kotu ta amince da matakin da ‘yan majalisar dokoki suka dauka na tsige ta daga mulki. Ms Park ta isa gidanta da ke kudancin birnin Seoul a yayin da magoya bayan ta ke daga mata hannu. Ta ce […]