Home » Posts tagged with » Plymouth Argyle

Wales ta dauki matashin dan Liverpool Woodburn

Wales ta dauki matashin dan Liverpool Woodburn

Matashin dan wasan Liverpool Ben Woodburn ya samu gayyatar shiga tawagar ‘yan wasan Wales a karon farko, domin wasan neman gurbin gasar Kofin Duniya da Jamhuriyar Ireland, ranar 24 ga watan Maris. Dan wasan mai shekara 17 ya buga wa Liverpool wasa har sau bakwai, a bana, kuma ya kasance dan wasa mafi karancin shekaru […]