Home » Posts tagged with » Pyongyang

Makami mai linzami ya yi wa North Korea tutsu

Makami mai linzami ya yi wa North Korea tutsu

Wani makami mai linzami da Koriya ta harba ya yi tutsu, bayan da ya tarwatse ‘yan dakikai da harba shi. Sojin Amurka sun ce an harba makamin mai linzami ne daga gabar gabashin ruwan Koriya ta Arewar. Wannan dai ya biyo bayan wani faretin nuna karfin da Koriyar ke da shi ta fannin soji da […]