Home » Posts tagged with » Red Cross

Harin iska mai guba ya jikkata fararen hula a Iraqi

Harin iska mai guba ya jikkata fararen hula a Iraqi

Fararen hula 12 ne suka samu raunuka a kasar Iraqi, a wani harin da aka bayyana cewa na sinadarin iskar gas mai guba ce a kan birnin Mosul. An harba wasu rokoki ne a birnin wanda har yanzu mayakan IS ke iko da bangaren yammacinsa, ko da yake, ya zuwa yanzu ba a ce ga […]

Ruwa ya koro gawawwakin ‘yan ci rani 87 bakin tekun Libya

Ruwa ya koro gawawwakin ‘yan ci rani 87 bakin tekun Libya

Kungiyar bayar da agaji ta Red Crescent da ke Libya, ta ce ta gano gawawwakin ‘yan ci rani 87 a gabar teku a kusa da garin Zawiya da ke Yammacin kasar. Kungiyar ta kuma ce akwai ragowar gawarwaki da dama a cikin tekun. Jami’ai sun yi ammanna cewa wadanda abin ya rutsa da su suna […]

Ma’aikatan agaji na fuskantar cin zarafi ciki har da Fyade

Ma’aikatan agaji na fuskantar cin zarafi ciki har da Fyade

Ma’aikatan agaji na aiki a wuraren da suka fi hadari a duniya, kazalika suna fuskantar barazanar abubuwa da yawa da suka hada da harbin harsasai da bama-bamai da kuma fargabar yin garkuwa da su. To sai dai kuma baya ga wadannan kalubale da suke fuskanta a yayin aikinsu, akwai kuma wata babbar barazana ta cin […]