Home » Posts tagged with » Robert Mugabe

EU ta kakaba wa Mugabe sabbin takunkumi

EU ta kakaba wa Mugabe sabbin takunkumi

A daidai lokacin da shugaba mafi yawan shekaru a duniya, Robert Mugabe na Zimbabwe, ya cika shekara 93, Tarayyar Turai ta kara kakaba masa sabbin takunkumi. Matakin zai hada da takaita tafiye-tafiye, da hana amfani da kadarori da kuma hana cinikayyar soji tsakanin kasashen kungiyar Tarayyar Turan da shugaba Mugabe da matarsa Grace da kuma […]

Ina goyon bayan manufar Trump — Mugabe

Ina goyon bayan manufar Trump — Mugabe

Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe, ya ce yana goyon bayan shugaba Donald Trump kan manufarsa ta kare muradun Amurka da Amurkawa. A jawabinsa na farko kan kamun ludayin mulkin Mista Trump, shugaba Mugabe ya ce ya yi mamaki kwarai da ya lashe zaben, duk da cewa dama ba ya goyon bayan ‘yar takarar jam’iyyar Democrat […]

Har yanzu babu wanda ya dace ya gaji kujerata — Mugabe

Har yanzu babu wanda ya dace ya gaji kujerata — Mugabe

A wata hira da kafar watsa labarai ta gwamnatin kasar gabanin ranar cikarsa shekara 93, Mugabe, ya ce, galibin ‘yan Zimbabwe ba su ga mutumin da ya dace ya maye gurbinsa a matsayin shugaban kasar ba. Tun dai 1980 shugaban ke mulkin Zimbabwe. A watan Disamban da ya gabata, jam’iyyar ZANU PF ta tabbatar da […]