Home » Posts tagged with » Saint-Etienne

Man U za ta kara da FC Rostov a gasar Europa League

Man U za ta kara da FC Rostov a gasar Europa League

An hada Manchester United da kungiyar kwallon kafa ta FC Rostov da ke Rasha a matakin sili daya kwale na gasar Europa League. United, wadda masharhanta ke yi wa kallon masu samun nasara a gasar, su kadai ne kungiyar kwallon kafa ta Birtaniya da ke cikin gasar cin kofin Europa League. Kungiyar ta Jose Mourinho […]

Man Utd ta lallasa Saint-Etienne 3-0

Man Utd ta lallasa Saint-Etienne 3-0

Zlatan Ibrahimovic ne ya ci wa United dukkanin kwallon uku, inda ya fara daga raga a minti na 15 da wasan. Bayan an shiga lokaci na biyu kuma na wasan ne kuma, an yi nisa da minti 75 sai ya kara ta biyu. Sannan kuma a minti na 88 ne ya zura cikammakin kwallon, ta […]