Home » Posts tagged with » Salva Kiir

Wasu karin sojojin sudan ta Kudu sun yi murabus

Wasu karin sojojin sudan ta Kudu sun yi murabus

Daya daga cikin jami’an uku Birgediya Henry Oyay Nyago, ya zargi shugaba Kiir wanda ya fito daga kabilar Dinka, da ba da izinin kashe duk wani farar hula da ba kabilarsa ba. Ya yin da Kanal Khalid Ono Loki, ya zargi shugaban hafsan sojin kasar da kamewa da garkame wadanda ba ‘yan kabilar shugaban kasar […]