Home » Posts tagged with » Sanƙarau

Annobar sanƙarau ta kashe mutum 140 a Nigeria

Annobar sanƙarau ta kashe mutum 140 a Nigeria

Gwamnatin Nijeriya ta tabbatar da mutuwar kimanin mutum 140 sakamakon ɓarkewar cutar sanƙarau a wasu jihohin ƙasar. Ta ce a jihar Zamfara ce cutar ta fi ƙamari, inda ta yi sanadin mutuwar mutum 86, baya ga ƙarin wasu 590 da ke jinya sakamakon kamuwa da sanƙarau. Daraktan taƙaita yaɗuwar cutuka a ma’aikatar lafiya ta tarayyar […]