Home » Posts tagged with » Saudi Arabia

Kotu ta ce a bai wa Saudiyya tsibirai a Bahar Maliya

Kotu ta ce a bai wa Saudiyya tsibirai a Bahar Maliya

Wata kotu a Masar ta ce shawarar da aka yanke ta hana mika wasu tsibirai biyu dake Bahar Maliya ga kasar Saudiyya, shawara ce da ba ta halasta ba. Akwai yiwuwar wannan hukuncin kotun ya dawo da takaddamar da ta barke a bara, lokacin da shugaban Masar Abdul Fattah al-Sisi ya ce za a mika […]

‘Yan Iran za su yi aikin Hajjin bana — Saudiyya

‘Yan Iran za su yi aikin Hajjin bana — Saudiyya

Kasar Saudiyya ta ce ‘yan kasar Iran za su halacci aikin Hajjin bana, bayan da suka rasa damar halartar na bara sakamakon tsamin da dangantaka ta yi tsakanin gwamnatin Iran din da masarautar Saudiyya. Dangantaka dai ta yi tsami matuka tsakanin manyan kasashen biyu masu karfin fada a ji a yankin Gabas ta tsakiya, bayan […]

Wasu sun hau maleji a jirgin sama zuwa Saudiyya

Wasu sun hau maleji a jirgin sama zuwa Saudiyya

Kamfanin jiragen sama na Pakistan yana bincike kan yadda aka bar ƙarin fasinja bakwai suka yi maleji tsaitsaye cikin wani jirgi zuwa ƙasar Saudiyya. Wani mai magana da yawun kamfanin ya faɗa wa BBC cewa a ranar 20 ga watan jiya ne aka bar fasinjojin suka yi maleji daga Karachi har zuwa Madina, duk da […]

Mace ta zama shugabar wani banki a Saudiyya

Mace ta zama shugabar wani banki a Saudiyya

Wani babban banki a Saudiyya ya nada mace a mastayin shugabarsa, mako guda bayan da aka nada wata mata a matsayin shugabar kasuwar hada-hadar hannayen jarin kasar. Bankin Samba ya bayyana cewa tuni har Rania Mahmoud Nashar, ta fara aiki a ranar Lahadi. Kwanaki uku kafin wannan nadi ne, aka nada Sarah al-Suhaimi a matsayin […]