Home » Posts tagged with » Somaila

Harin kunar bakin-wake ya kashe mutum 19 a Somalia

Harin kunar bakin-wake ya kashe mutum 19 a Somalia

Rahotanni na cewa an kai harin bam din ne da mota, a wata karamar kasuwa da ke bakin titi ranar Lahadi da safe. Wadanda suka shaida yadda al’amarin ya faru sun ce ga alama bam din na da girma sosai saboda da irin karar fashewar da suka ji. Jami’ai a wani asibiti a birnin na […]