Home » Posts tagged with » Somalia

Duniya na fuskantar bala’in da ba ta taba fada wa ba tun 1945

Duniya na fuskantar bala’in da ba ta taba fada wa ba tun 1945

Majalisar dinkin duniya ta ce duniya na fuskantar babban bala’in yunwar da rabon ta da fuskantar irin sa tun shekarar 1945, tana mai roko a dauki matakan kauce masa. Babban jami’in bayar da agaji na majalisar Stephen O’Brien ya ce fiye da mutum miliyan 20 ne ke fuskantar bala’in yunwa da fari a Yemen, Somalia, […]

Mutum miliyan biyar na bukatar agajin abinci a Somalia

Mutum miliyan biyar na bukatar agajin abinci a Somalia

Mutum 110 ne yunwa ta hallaka cikin kwana biyu a yanki daya kacal na Somalia, sakamakon wani matsanancin fari da ke barazana ga rayuwar miliyoyin mutane a fadin kasar. Mutanen sun mutu ne a kudu maso yammacin yankin Bay na Somalia. A ranar Talata, shugaban kasar Somalia Mohamed Abdullahi Farmajo, ya ayyana farin a matsayin […]