Home » Posts tagged with » Southampton FC

Manchester City ta kusa kai wa gaci

Manchester City ta kusa kai wa gaci

Manchester City ta karfafa matsayinta na kasance a sawun ‘yan hudu na gasar Premier bayan ta doke Southampton da ci 3-0. Dan wasan da ya sha fama da jinya Vincent Kompany ya sanya kansa ya doka kwallon da David Silva ya bugo masa wacce ta zama kwallon farko da ci a cikin watan 20. Leroy […]

Ina nan daram a Man United—Rooney

Ina nan daram a Man United—Rooney

Kyaftin din Ingila Wayne Rooney ya ce yana nan daram a Manchester United, ba inda za shi, bayan rahotannin da ke cewa zai koma China. Dan wasan mai shekara 31 ya ce yana ma fatan zai ci gaba da taka muhimmiyar rawa a sauran wasannin kakar Premier ta bana. Rooney wanda ya ce ya ji […]