Home » Posts tagged with » Syria

Harin bama-bamai ya kashe ‘yan Iraqi 40 a Syria

Harin bama-bamai ya kashe ‘yan Iraqi 40 a Syria

Wani harin bama-bamai da aka kai a Damascus, babban birnin kasar Syria ya yi ajalin ‘yan Iraqi 40 kana ya jikkata 120, a cewar gwamnatin ta Iraqi. An kai harin ne kusa da makabartar Bab al-Saghir, wacce ake binne mabiya Shia, kuma an ce an hari mutanen da suka je makabartar domin yi wa waliyyai […]

Harin iska mai guba ya jikkata fararen hula a Iraqi

Harin iska mai guba ya jikkata fararen hula a Iraqi

Fararen hula 12 ne suka samu raunuka a kasar Iraqi, a wani harin da aka bayyana cewa na sinadarin iskar gas mai guba ce a kan birnin Mosul. An harba wasu rokoki ne a birnin wanda har yanzu mayakan IS ke iko da bangaren yammacinsa, ko da yake, ya zuwa yanzu ba a ce ga […]

Dakarun Syria sun sake kwato birnin Palmyra daga hannun IS

Dakarun Syria sun sake kwato birnin Palmyra daga hannun IS

Dakarun kasar Syria da masu mara musu baya na kasar Rasha sun ce sun sake kwato daukacin birnin Palmyra daga hannun kungiyar IS. An ba da rahoton cewa dakarun sun kutsa can cikin birnin na Palmyra–bayan da mayakan IS suka fice. A karon farko da suka shiga birnin mayakan ISIS sun fara da lalata gine-ginen […]