Home » Posts tagged with » Tabar Wiwi

‘Yan majalisa sun amince da noman tabar wiwi a Netherlands

‘Yan majalisa sun amince da noman tabar wiwi a Netherlands

Majalisar wakilan Neitherlands ta amince da noman tabar wiwi a kasar. Wani kudurin doka da aka amince da shi a zauren majalisar zai hana a yi hukunci kan wadanda suka kware kan noman wiwi, koda yake za a sanya musu sharudan noman. Sai dai wannan kudiri ba zai zama doka ba, har sai ‘yan majalisar […]