Home » Posts tagged with » Tafida Mafindi

Akwai alheri wajen shigo da kaya ta tashan ruwa – Tafida Mafindi

Akwai alheri wajen shigo da kaya ta tashan ruwa – Tafida Mafindi

Alhaji Isa Tafida Mafinda ya share shekara 30 yana aiki a hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa na Najeriya, wato NPA. A zantawarsa da Aminiya, ya yaba da sabon tsarin hana shigo da wasu manyan kaya ta kan iyakokin da ba na ruwa ba, inda ya bayyana dimbin alherin da ke cikin tsarin. Ga yadda […]