Home » Posts tagged with » TSA

Ya ya Nigeria za ta yi da N5.2trn na asusun TSA?

Ya ya Nigeria za ta yi da N5.2trn na asusun TSA?

A ranar Talata ne dai Babban Akantan Kasar, Ahmed Idris, ya bayyana wa ‘yan jarida cewa yanzu haka akwai tsabar kudi har Naira Tiriliyan biyar da biliyan 244. “Daga 10 ga watan Fabrairun 2017, kudade da yawansu ya kai Naira Tiriliyan 5.244 sun shiga aljihun Babban Bankin Najeriya. Mun kuma samu damar rufe asusun ajiyar […]