Home » Posts tagged with » UN

‘Yan cirani 31 sun mutu a tekun Yemen

‘Yan cirani 31 sun mutu a tekun Yemen

Majalisar dinkin duniya ta ce ‘Yan ciranin kasar somaliya da dama sun rasa rayukansu a lokacin da aka kai wani harin sama a kusa da gabar tekun Yemen. Kafofin yada labarai sun amabato jami’an tashar jiragen ruwan Hudaydah na cewa akalla mutum 31 ne suka mutu a harin. Hutuna sun nuna gawarwarkin mutane a baje […]

Dakarun Syria sun sake kwato birnin Palmyra daga hannun IS

Dakarun Syria sun sake kwato birnin Palmyra daga hannun IS

Dakarun kasar Syria da masu mara musu baya na kasar Rasha sun ce sun sake kwato daukacin birnin Palmyra daga hannun kungiyar IS. An ba da rahoton cewa dakarun sun kutsa can cikin birnin na Palmyra–bayan da mayakan IS suka fice. A karon farko da suka shiga birnin mayakan ISIS sun fara da lalata gine-ginen […]

Wasu kasashen Afurka za su fuskanci Fari

Wasu kasashen Afurka za su fuskanci Fari

Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya NICEF, ya ce kusan yara miliyan daya da rabi ne ke cikin hadarin kamuwa da yunwa a kasashe hudu. Kasashen sun hada da Sudan ta Kudu, inda Majalisar Dinkin Duniya ta ayyana dokar ta bace sakamakon Fari da ya afka ma ta. Sai kuma kasar Yemen, […]

Ana fama da yunwa a Sudan Ta Kudu

Ana fama da yunwa a Sudan Ta Kudu

Gwamnatin kasar da kuma majalisar dinkin duniya sun ruwaito cewa wasu mutum 100,000 na fama da matsananciyar yunwa, yayin da mutum miliyan daya kuma za su iya fuskantar fari. ana zargin yaki da tabarbarewar tattalin arziki ne suka jawo lamarin. An sha gargadin cewa za a a yi fama da yunwa a kasashen Yemen da […]