Home » Posts tagged with » Wayne Rooney

Kofin Europa: Mourinho ya ajiye Wayne Rooney

Kofin Europa: Mourinho ya ajiye Wayne Rooney

A ranar Alhamis din nan ne za a yi wasanni takwas na cin kofin kwallon kafa naTurai na Europa, karon farko na zagayen kungiyoyi 16, inda Man United za ta kara da FC Rostov ta Rasha. A wasan, Rostov tana gida da Manchester United din, wadda za ta yi wasan ba tare da dan bayanta […]

Rooney na tare da United-Mourinho

Rooney na tare da United-Mourinho

Dan wasan gaban Manchester United, Wayne Rooney, zai buga wasan karshe na gasar cin kofin EFL inda United za ta kara da Southampton, inji kociya Jose Mourinho. Keftin din tawagar England in bai buga wasannin United uku da suka wuce ba bayan ya ji ciwo a guiwa. Mourinho ya ce: “Yana cikin koshin lafiya, ya […]

Ina nan daram a Man United—Rooney

Ina nan daram a Man United—Rooney

Kyaftin din Ingila Wayne Rooney ya ce yana nan daram a Manchester United, ba inda za shi, bayan rahotannin da ke cewa zai koma China. Dan wasan mai shekara 31 ya ce yana ma fatan zai ci gaba da taka muhimmiyar rawa a sauran wasannin kakar Premier ta bana. Rooney wanda ya ce ya ji […]