Home » Posts tagged with » Xabi Alonso

Xabi Alonso zai yi ritaya daga kwallon kafa

Xabi Alonso zai yi ritaya daga kwallon kafa

Dan wasan tsakiya na Bayern Munich Xabi Alonso ya tabbatar da cewa zai yi ritaya idan kwantiraginsa ya kare a karshen kakar wasan da ake ciki. Dan wasan na Spaniya mai shekara 35, ya sanya hotonsa a shafin Twitter, yana alamar ban kwana, tare da dan takaitaccen rubutun da ke nuna cewa yana ban kwana […]