Home » Posts tagged with » Yakubu Dogara

Buhari ya yi ganawar sirri da Dogara da Saraki

Buhari ya yi ganawar sirri da Dogara da Saraki

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da Kakakin majalisar wakilan kasar Yakubu Dogara da kuma shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki a lokuta daban-daban cikin sirri. Mista Dogara ne ya fara isa fadar gwamnatin kasar da ke Abuja da misalin karfe 12 inda nan take ya shiga domin ganawa da shugaban. Shi kuwa Bukola Saraki ya […]