Home » Posts tagged with » Yemi Osinbajo

Babu sabani tsakanin Buhari da Osinbajo – Gwamnati

Babu sabani tsakanin Buhari da Osinbajo – Gwamnati

Fadar shugaban Najeriya ta ce babu wani sabani tsakanin Shugaba Muhammadu Buhari da mukaddashinsa, Farfesa Yemi Osinbajo. Matakan da Osinbajo ya dauka na gaggawa wurin tunkarar matsalolin da kasar ke fuskanta tun bayan tafiyar Shugaba Buhari hutu, sun bai wa masu sharhi mamaki. Kuma hakan ya sa wasu na ganin ya yi wa mai gidan […]

“Buhari na bukatar ya kara hutawa sosai”

“Buhari na bukatar ya kara hutawa sosai”

Fadar shugaban kasar Najeriya ta ce shugaba Muhammadu Buhari na bukatar karin lokaci domin ya huta sosai kamar yadda sakamakon gwaje-gwajen da aka yi masa suka nuna. Mai taimakawa shugaban Najeriya kan harkokin yada labarai, Malam Garba Shehu ne ya bayyana hakan a shafinsa na Twitter a ranar Talata. Sai dai babu wani karin haske […]