Home » Posts tagged with » Yemi Osinbanjo

Onnoghen ya zama sabon babban alkalin Najeriya

Onnoghen ya zama sabon babban alkalin Najeriya

Majalisar dattawan Najeriya ta tabattar da nadin da aka yi wa mai shari’a Walter Onnoghen a matsayin babban alkalin kasar, bayan da ya shafe sa’a guda yana shan tambayoyi. Mukaddashin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbanjo, shi ne ya gabatar da sunansa a cikin makwanni biyu da suka gabata. A jawabin da ya yi bayan […]