Home » Posts tagged with » Yona Metzger

An ɗaure wani malamin Yahudu kan tauye hukuncin addini

An ɗaure wani malamin Yahudu kan tauye hukuncin addini

An ɗaure wani tsohon babban malamin Yahudawa sama da shekara huɗu a gidan yarin Isra’ila bayan an caje shi kan zarge-zargen cin hanci. Malamin Yona Metzger ya amsa cewa ya karɓi sama da dala miliyan ɗaya a matsayin cin hanci. An kuma zarge shi da yin dumu-dumu cikin kuɗaɗen gudunmawar agaji da ake tarawa. Ya […]